According to Hausa news platform, Rariya, this photo of a dead cowwith two heads was spotted on a farm in a Northern town called Guru.
Read their caption for the photo below and if you can translate what exactly it is they said, please do.
AL’AJABI
An Samu Saniya Mai Kai Biyu
DAGA ISMAIL AHMAD YALWA NGURU
An yanka wata saniya a kwatar garin Guru, inda a yayin da ake fede ta aka samu dan cikinta da kai biyu. Amma dan cikin nata ya mutu.
Wannan sune hotunan.